<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><author>Lowry, Robert (1826-1899), Hawks, Annie Sherwood (1836-1918)</author>
<lyrics>[V1]
 1) Ya Yesu, ban da kai, ban iya kome ba.
 Ka riƙe ni yanzu, Mai Cetona.

[V2]
 KORUS
 Ya Yesu, Yesu Kristi, sai ka taimake ni.
 Yanzu na zo gare ka, Mai Cetona.

[V3]
 2)  Gamshe ka, ko zan iya? Mai zunubi ne ni.
 Ban isa kome ba, ya kai, Mai Tsarki.
 Korus

[V4]
 3) Abokan gabana, Shaiɗan da zunubi,
 Ai, ban da ikonka, rinjaya za su yi.
 Korus

[V5]
 4) Na gode maka yau, ka, karƃi roƙona.
 Ikon da ka ke bayar, ai, ba zai kasa ba.
 Korus</lyrics>
<title>Ya Yesu, Ban da Kai, Ban Iya Kome Ba LW42</title>
<hymn_number>42</hymn_number>
</song>